<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Wade, John Francis (circa 1710-1786), Hillsong Worship</author>
<lyrics>[V1]
 1) Jama'ar Ɗan Allah, ku taru ku yi murna,
 Ku taru, ku taru a Baitalahmi.
 Zo mu gaishe shi, Sarkin mala'iku

[V2]
 KORUS
 Mu yi masa sujada, mu yi masa sujada,
 Mu yi masa sujada, Mai Cetonmu

[V3]
 2) Zo dai ku gan shi, jariri marar ƙarfi,
 Yesu Ɗan Allah ne Madauwami.
 Aka haife shi, ba a halicce shi ba.
 Korus

[V4]
 3) Rundunan Sama, yi ta rera waƙa,
 Can cikin Sama ku ke yabonsa,
 Yabo ga Allah, yabo kuwa ga Ɗansa
 Korus

[V5]
 4) I, Ubangiji, kai ne mu ke yabo
 Gaisuwa mai gaskiya mu ke yi maka.
 Kai, Kalmar Allah, cike da alheri
 Korus</lyrics>
<title>Jama’ar Ɗan Allah, Ku Taru LW73</title>
<hymn_number>73</hymn_number>
</song>